iqna

IQNA

yaki da musulunci
Duk da akidar secularization a kasashen yamma
Tehran (IQNA) A lokacin da nake shirya littafai na, wasu daga cikinsu sun fado daga kan shiryayye, daya daga cikin littattafan nan kuwa Alqur'ani ne. Lokacin da na dauko shi, babban yatsana yana kan aya ta 46 a cikin suratul Hajj, inda yake cewa: “Ido ba su makanta, amma zukata sun makance.
Lambar Labari: 3488557    Ranar Watsawa : 2023/01/25